Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta gano wasu bama-bamai 9 da ba su fashe ba, a gurin da bom ya fashe kusa da wani kamfanin karafa...
Wasu mutane biyu, Usman Muhammed da Ibrahim Inuwa, sun rasa rayukansu a ranar Asabar 21 ga Yuni, 2025. Yayin da suke ƙoƙarin ciro waya daga masai...
Aƙalla mutane 59 ne suka mutu a wasu mabanbanta hare-hare da suka auku a jihohin Borno, Kano, Kebbi da Filato a ranar Juma’a 20 ga Yuni,...
Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano.Cikin wata sanarwa da kakakin...
The Northern Youth Assembly (NYA) Kano State Chapter, has express deep concern over the worsening electricity situation in Kano State.In a statement signed by its chairman...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan muhimman dokoki guda huɗu da suka kafa sabbin hukumomi da nufin ƙarfafa tsarin gwamnati da samar...
Hisbah A Kano Ta Rushe Wajen Da Ake Rububin Zuwa Karbar Ruwan Magani.Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana dalilan ta na rushe wani wuri da...
Abubakar Shehu, ɗaya ne daga cikin mafarautan da suka kuɓuta a harin, ya kuma bayyana yadda ta tsallake rijiya da baya daga harin masu ɗaukar doka...
Mai martaba Sarkin Kano na 16, malam Muhammadu Sanusi II, ya isa gidan gwamnatin jihar Kano domin gudanar da bikin Hawan Nasarawa kamar kowace shekara a...
Rundunar ’Yan Sandan jihar Kano, ta kama wani matashi bisa zargin kashe jami’in tsaron sa-kai a filin Idi yayin hawan sallah ƙarama.A cewar sanarwar da ’yan...