Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana jaridar yanar gizo a matsayin muhimmin ginshiƙi wajen isar da saƙon gwamnati cikin gaggawa da inganci, tare da kudurin ƙara ƙarfafa...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnati ta kammala dukkan shirye-shiryen gabatar da kasafin kuɗi na shekarar 2026, wanda ya kai adadin Naira...
Wasu yara biyu sun rasa rayukansu a cikin kwanaki biyu a sassa daban-daban na jihar Kano bayan faɗawa cikin rijiyoyi. Lamarin ya faru ne a unguwar...
Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Musa Dahuru Muhammad ta yanke wa wani mai horar da ƴan wasan ƙwallon ƙafa, Hayatu Muhammad, hukuncin zaman gidan...
Hukumar Kare Haƙƙin Mai Saye da Mai Sayarwa ta Ƙasa (FCCPC) ta shirya wani taron wayar da kai a Kano domin fadakar da jama’a kan illolin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada Dr. Suraj Sulaiman a matsayin sabon Shugaban Hukumar Kididdiga ta Jihar Kano. Wannan na ƙunshe...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da hannu a garkuwa da Dagacin Garun Babba, Alhaji Abdulmumini Mudi Zakari. Kakakin rundunar,...
Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta tabbatar da daukar ingantattun matakan tsaro domin gudanar da bikin Takutaha cikin kwanciyar hankali da lumana. Kwamishinan ‘Yan sanda...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta karyata rahotannin da ke cewa tana shirin bincikar Shugabar Kungiyar Kananan Hukumomi ta Najeriya (ALGON) reshen jihar, Hajiya Sa’adatu Yusha’u, tana...
Matashin nan ɗan Asalin jihar Kano da ya wakilci Najeriya a Musabaqar Duniya da aka yi a Amerika, yayi nasarar samu mataki na hudu 4.Bashir Bature...