Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dattawan Najeriya, Opeyemi Bamidele, ya ce ana sa ran kammala shirin kafa ƴansandan jihohi kafin ko a cikin watan Disamban 2026.Bamidele,...
Majalisar Dattawa yi karatu na biyu ga wasu ƙudurorin doka da ke neman ƙara yawan alƙalan manyan kotunan ƙasar domin rage cunkoson shari’o’i da kuma hanzarta...
Majalisar Dattawa ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta haramta shigo da dukkan nau’ikan kayan yadi daga ƙasashen waje domin farfaɗo da masana’antar yadi ta Najeriya. Haka kuma...
Majalisar Dattawan Najeriya ta buƙaci gwamnatin tarayya ta ɗauki matakan gaggawa kan matsalar tsaro, ciki har da yiwuwar dakatar da harkokin siyasa a wasu jihohin arewa...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da naɗin mutum uku na farko da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar domin zama jakadun Najeriya a ƙasashen waje....
A ranar Talata, 9 ga Disamba 2025, Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da buƙatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin domin...
Majalisar Dattawa a Najeriya ta ɗauki mataki mai tsauri kan tabarbarewar tsaro, inda ta ayyana garkuwa da mutane a matsayin ta’addanci tare da ba da shawarar...
Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin Janar Olufemi Oluyede a matsayin sabon Babban Hafsan Tsaro (Chief of Defence Staff), bayan gudanar da zaman tantancewa da...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da dokar da ta tanadi hukuncin ɗaurin rai da rai ga duk wanda aka same shi da laifin lalata da yara...
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da sabuwar doka da ta haramta wa duk wani ɗan ƙasa da aka samu da aikata laifi a ƙasashen waje yin...