Majalisar Wakilai ta Najeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta dauki tsauraran matakan diflomasiyya kan Afirka ta Kudu saboda sabbin hare-haren ƙiyayyar baƙi da ake zargin ana...
Ƙungiyar marasa rinjaye ta Majalisar Wakilai ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mayar da hankali kan magance matsalolin tsaro da tattalin arziki ko kuma ya...
Ɗantakarar majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar Sabon Garin Zariya a jam’iyyar APC, Mahmud Sadis Buba wanda aka fi sani da Abun Al’ajabin Zazzau, ya sanar...
Majalisar Wakilai ta yanke shawarar kafa wani kwamitin wucin gadi domin gudanar da bincike kan filaye da gine-ginen gwamnatin tarayya da aka yi watsi a fadin...
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da gudanar da bincike kan aikin CCTV mai darajar dala miliyan 460 da aka kaddamar a Abuja, bayan ƙaruwar matsalar tsaro...
Majalisar wakilan Najeriya ta fara ɗaukar matakai domin sanya ido kan harkokin hada-hadar kuɗaɗe ta yanar gizo, musamman waɗanda suka shafi kuɗaɗen kirifto da na’urorin POS....
Majalisar Wakilai ta tabbatar da cikakken goyon bayanta game da yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke ciyo bashi, inda Kakakin Majalisar, Tajudeen Abbas, ya ce bashi...
Sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya Sanata Abdul Ningi wanda majalisa ta dakatar da shi sati biyu da suka wuce ya bawa Shugaban majalisar dattijai Godswill...
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu.Kamilu ya rasu ne a...