Farashin gas na girki ya ƙaru sosai a sassa daban-daban na ƙasar nan, inda kilo ɗaya ke kai har ₦2,000 zuwa ₦3,000 a wasu yankuna. Wannan...
Babban Jami’in Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC), Mista Bayo Ojulari, ya danganta tashin farashin gas ɗin girki da aka gani kwanan nan da ɗan gajeren...
Ƙungiyar ma’aikatan manyan jami’an mai da iskar gas a Najeriya (PENGASSAN) ta bayyana cewa ba ta sanya hannu kan yarjejeniyar da ta kawo ƙarshen yajin aikin...
Ƙungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya, PENGASSAN, ta amince da jingine yajin aikin da ta tsunduma bayan samun saɓani da matatar mai...
Rikicin man fetur ya dauki sabon salo a Najeriya, bayan an wayi gari a yau Litinin 29 ga Satumba, 2025, inda Kungiyar Manyan Ma’aikatan Man Fetur...