Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana da masaniya kuma sai da ya amince sannan sojojin Amurka suka kawo hare-haren sama kan...
Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da cutar shan inna (polio) a shekarar 2025, inda aka samu raguwar kashi 39 cikin 100 na masu kamuwa...
Rundunar ’yan sandan jihar Sokoto ta cafke wasu da ake zargin mambobin wata ƙungiyar asiri mai suna Sai Malam, inda ta gano wata ƙungiyar WhatsApp da...
Gwamnatin jihar Sokoto ta fara aikin gaggawa bayan bullar cutar amai da gudawa (cholera) a kananan hukumomi 12 na jihar. Cutar ta bayyana ne a farkon...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta kama manyan motoci guda biyu dauke da jimillar lita 120,000 na man fetur da ake zargin an karkatar daga inda...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da cewa za a gudanar da jarabawar kwamfuta ta ƙarshe ga dukkan wadanda su ka yi nasarar zama Superintendent...
Rahoton binciken jaridar Daily Trust ya gano cewa akalla makarantu fiye da 180 a jihohin Arewacin Najeriya aka rufe saboda hare-haren ’yan ta’adda da matsalar tsaro....
Rikicin tsaro da ya addabi al’ummar Shagari a Jihar Sokoto ya sa matasan yankin suka nuna aniyarsu na shirin daukar makamai domin kare kansu daga hare-haren...
Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale a ƙaramar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriyar a ranar Lahadi 17...
Wata iska mai ƙarfi da ta faru a ƙananan hukumomin Gwadabawa da Kware a Jihar Sokoto ranar Talata sun yi sanadiyyar mutuwar mutane biyar tare da...