Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya umarci al’ummar Musulmi da su duba...
Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya gargadi shugabannin siyasa da na addini da ma daukacin ‘yan Najeriya game da siyasantar matsalar rashin tsaro a kasar.Ana samun...