Connect with us

Labarai

Ma’aikatan Wutar Lantarki Sun Dakatar Da Yajin Aikin Da Shiga

 

Ma’aikatan wutar lantarki karkashin kungiyarsu ta kasa sun janye yajin aikin da suka tsunduma ranar Larabar nan wanda ya kai ga jefa ilahirin kasar cikin duhu.

Kungiyar ma’aikatan lantarkin dai da suka hada da NUEE da SSAEC sun amince su janye yajin aikin ne bayan wani zaman tattaunawa da suka yi da Ministan Kwadago, Chris Ngige a ranar Larabar nan.

Mai magana da yawun Ministan Olajide Oshundun ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa, inda yace Ministan ya shiga tsakani.

Sakataren Kungiyar Samar da Hasken Wutar Lantarki na NUEE Joe Ajaero ya bada tabbacin cewa zasu maido da hasken wutar lantarki a Dukkanin faɗin ƙasar a daren yau.

Ma’aikatan dai sun kulle dukkanin ofisoshin Kamfanonin Tura Hasken Wutar Lantarki a safiyar yau.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet