Connect with us

Labarai

Kamfanin Air Peace ya shirya kwaso ƴan Najeriya daga Sudan a kyauta

Kamfanin jiragen sama na Air Peace, ya ce, zai kwaso ƴan Najeriya da suka maƙale a ƙasar Sudan a kyauta domin ceto su daga halin da suke ciki na buƙatar taimako.

Kamfanin, ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da shugaba kuma babban jami’in gudanarwa na kamfanin Allen Onyema ya fitar  yau Litinin.

Ya ce, za su kwaso mutanen ne matuƙar gwamnatin tarayya za ta iya ba su filin jirgin sama mai aminci da tsaro a kasashen da ke makwabtaka da Sudan ɗin.

A cewar kamfanin, ya ɗauki matakin ne la’akari, da cewa ɗaliban Najeriya da sauran waɗanda suka maƙale a ƙasar suna buƙatar taimako cikin gaggawa.

Onyema ya ƙara da cewa, ya zama wajibi ya taimaka domin Najeriya ba za ta iya rasa ƴan ƙasarta a wata kasa da ke fama da yaƙi ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet