Connect with us

Labarai

Zamfara: Ma’aikata sun yi wa gwamnati Alƙunut

Wasu ma’aikatan gwamnatin jihar Zamfara, sun gudanar da Sallar Alƙunutu a masallacin idin na Gusau babban birnin jihar.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, ma’aikatan sun taru ne a masallacin Idin tare da gudanar Sallah da addu’o’i da misalin ƙarfe 10:00 na safiyar Asabar ɗan nan domin neman ɗaukin Allah kan kuɗaɗen albashinsu.

Haka kuma ta ruwaito cewa, Ma’aikatan sun bayyana cewa, rabon da a ba su albashi tun watan Janairu, inda hakan ya jefa su cikin halin ƙaƙa ni ka yi kamar yadda wani cikin ma’aikatan da ya nemi a sakaya sunansa ya shaida wa manema labarai.

“Da yawan mu mun kusa fara bara, ba ma iya samun abinda za mu ci ko sau ɗaya a rana. cewar sa”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet