Connect with us

Labarai

Matasa sun kwashi kayayyaki a Triumph da sunan Ganima

Wasu gun-gun matasa da suka kewaye tsohon ginin kamfanin jaridar Triumph da ke yankin ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano, sun cire kwanuka rufi da ƙofofin da kayan aikin gini da dama na sababbin rukunin shagunan zamani masu hawa uku.

Arewa Radiyo ta ruwaito cewa wasu da lamarin ya faru a kan idonsu sun shaida mata cewa, Tun farko masu kwangilar aikin ginin sun shiga ciki da mota domin kwashe wasu kayayyaki bayan wasika da ake zargin an rubuta kan rushe ginin.

Duk da cewa an girke Jami’an tsaro a kofar shiga, matasan sun balle kofar bayan ginin tare da fara cire kifofi da tagogi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino sitelerikavbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwingrandpashabet güncel girişjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetgrandpashabet güncel girişcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabet girişpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet