Connect with us

Labarai

Marigayi Sarki Ado Bayero ya cika shekaru 9 da rasuwa

A yau Talata 6 ga watan Yuni ne marigayi Sarkin Kano Alhaji Dakta Ado Bayero ya cika shekaru 9 da rasuwa.

A rana irin ta yau, 6 ga Yunin shekarar 2014 ne Allah ya yi wa sarkin rasuwa wanda ya kasance sarki na 13 a daular Fulani.

Marigayin sarkin, ya rasu ne yana  da shekara 84 a duniya.

An dai haifi Marigayi Alhaji Dr. Ado Bayero, ne a ranar 25 ga watan Yulin shekara 1930.

Arewa Radio ta ruwaito cewa, Sarkin ya hau karagar mulki ne daga shekara ta 1963 har zuwa rasuwarsa a shekara ta 2014.

Haka kuma ta wallafa cewa, Margayi Ado Bayero, kafin ya zama sarkin kano shahararren ɗan kasuwa, kuma yayi aikin banki, sannan  tsohon ɗan sanda ne kuma ya yi aiki a matsayin jakadan Najeriya a ƙasar Senigal.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet