Connect with us

Featured

Shugaba Tinubu zai halarci taron G20 a ƙasar Jamus

Shugaba Tinubu na Najeriya zai bar Abuja zuwa kasar Jamus a ranar Asabar, don halartar taron kungiyar kasashe masu arziki ta G20 da Afirka, wanda za a fara daga 20 ga watan Nuwamba.

Sanarwar da Ajuri Ngelale, mataimaki na musamman ga Shugaba Tinubu kan harkar yada labarai ya fitar, ta ce a yayin taron wanda shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ke karbar bakunci ta ce, shugaban Najeriyar zai hadu da takwarorinsa daga wasu kasashen da kungiyoyin kawance don tattaunawa a kan ayyukan hadin gwiwa don bunkasa harkokin kasuwanci da na tattalin arziki.

Za su yi hakan ne, a cewarsa, da nufin tsara kwararan matakai don bunkasa harkokin zuba jari a muhimman bangarori kamar samar da makamashi da ciniki da samar da ababen more rayuwa da sabbin fasahohi da sauransu.

Taron zai kuma gudana ne a gefe guda da wani taron koli kan harkar zuba jari na kungiyar G20 a karo na hudu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet