Featured
Kotun Ƙoli Ta Tabbatar Da Nasarar Gwamnan Bauchi Bala Mohammed

Kotun Koli ta tabbatar wa Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad Kauran Bauchi, na jam’iyyar PDP kujerar sa.
Gwamnan jihar Bauchi dai na cikin gwamnonin da jam’iyyar APC tayi kara, inda take kalubalantar sahihancin zaben nasa.
Amma hukuncin kotun kolin ya kawo karshen takaddamar a yau jumu’a,inda take ci-gaba da karanta hukunci,akan sauran shari’ar gwamnonin.