Connect with us

Featured

Al’ummar kudu maso gabas ba za su yiwa Tinubu zanga-zanga ba – Gwamnan Imo

Gwamna Hope Uzodunma na jihar Imo ya bukaci matasan yankin kudu maso gabas da su kauracewa kiraye kirayen da ake yi na zanga zangar adawa da gwamnati.

Ya yi zargin cewa masu shirya zanga zangar makiyan kasarnan ne da suke son tada hankalin gwamnatin tarayya.

Gwamnan na bayani ne a garin Abakaliki na jihar Ebonyi yayin rufe gangamin yakin neman zaben kananan hukumomi na APC.

Acewarsa, mutanen yankin basu da wani dalili na yiwa gwamnati zanga-zanga inda yayi bayanin cewa shugaban kasa Tinubu na aiki tukuru wajen kawo karshen matsin tattalin arziki da ake fuskanta.

Uzodinma wanda shi ne shugaban kungiyar gwamnonin kudu maso gabas, ya kuma roki mutane da su kara bai wa gwamnati lokaci domin warware matsalolin da suke fuskanta.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet