Connect with us

Featured

Kaduna: Wani Jami’in hukumar jindadin Alhazai ya mayar da wayoyin Miliyan 4 da ya tsinta a Jiddah

Wani jami’in hukumar jindadin alhazai ta jihar Kaduna, Malam Ya’u Inuwa, ya dawo da wayoyi guda 2 da kudinsu ya kai Naira Miliyan 4 da ya tsinta ga mai wayoyin, sheikh Mujahiddina Kano a birnin Jeddah.

Mai magana da yawun hukumar, Malam Yunusa Abdullahi ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi a Kaduna.

Abdullahi ya ce “Malam Inuwa yayi abin alfahari ga jiha, yayin da ya mika wayoyi da kudinsu ya kai Naira Miliyan 4 ga mai su a filin tashi da saukar jirage na King Abdul Azee dake Jiddah yayin dawowar Alhazai Najeriya.”

An rawaito mai wayoyin, Sheikh Muhajjadina Kano na godiya ga Malam Inuwa kan dawo masa da wayoyin.

Ya ce ya manta wayoyin ne a yayin da yake jiran a tantance shi a filin jirgi.

Acewar Malamin, wayoyin na dauke da muhimman bayanai kuma suna da tsada domin kirar Iphone 15 Promax ne.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet