Connect with us

Featured

Isra’ila Ta Gindaya Sharuɗa Biyar Domin Kawo Ƙarshen Yaƙi a Gaza

Majalisar tsaron Isra’ila ta gindaya wasu sharuɗɗa da ta ce cika su ne kaɗai zai bayar da tabbacin kawo ƙarshen yaƙin Gaza

Sharuɗɗan sun haɗa da:

1.Ƙwace makamai daga hannun mayaƙan ƙungiyar Hamas2.

2.Rusa dakarun mayaƙan ƙungiyar Hamas

3.Miƙa wa Isra’ila dukkan mutanen da Hamas ke riƙe da su, masu rai da matattu.

4.Miƙa ikon tsaron birnin Gaza hannu dakarun Isra’ila.

5.Samar da gwamnatin farar hula, wadda ba ta Hamas ko Hukumar Falasɗinawa ba.

Tun da farko majalisar ta amince da mamaye ilahin birnin na Gaza, wani abu da wasu ƙasashen duniya da ƙungiyoyin agaji ke kallo a masayin abin da zai sake haifar da kashe-kashe a yankin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet