Connect with us

Featured

Kwankwaso Ba Shi Da Hurumin Tsoma Baki Kan Rikicin Masarautar Kano – Aminu Babba Dan Agundi

Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Babba Dan Agundi, ya yi kakkausar suka ga tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, kan kalamansa na kira da a janye jami’an tsaro da ke kula da Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero. Dan Agundi ya ce Kwankwaso ba shi da ikon ba da irin wannan shawara, yana mai jaddada cewa batun tsaron Sarkin Kano yana gaban kotu.

 

Da yake magana a ranar Talata, 23 ga Disamba, 2025, Dan Agundi ya bayyana cewa, duk wata magana da ake yi kan lamarin a halin yanzu ba ta da tushe, domin al’amari ne da ke jiran hukuncin shari’a. Ya kara da cewa ba Kwankwaso kadai ba, hatta Gwamnan Jihar Kano ma ba shi da hurumin janye jami’an tsaron da ke kula da Sarkin.

 

A cewar Babba Dan Agundi, kotu ce ta bayar da umarnin samar da tsaro ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ba gwamnatin jiha ko wani dan siyasa ba. Ya kuma bayyana kalaman da Kwankwaso ya yi ba su da tasiri a tsarin doka, yana kwatanta su da “zancen teburin mai shayi.”

 

A karshe, Sarkin Dawaki Babba ya bukaci jama’a da masu ruwa da tsaki su mutunta doka da umarnin kotu, tare da kaucewa furucin da ka iya tayar da hankali ko rikita zaman lafiya a Jihar Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet