Connect with us

Featured

Iran Ta Yi Barazanar Kai Hari Kan Sansanonin Amurka da Isra’ila

Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gargaɗi shugaban Amurka Donald Trump cewa Iran za ta mayar da martani idan Amurka ta kuskura ta kai hari domin tallafa wa masu zanga-zangar adawa da gwamnatin ƙasar. Ya bayyana hakan ne yayin zaman majalisar dokoki da aka gudanar a yau.

Qalibaf ya shaida wa ’yan majalisar cewa Iran za ta kai hari kan sansanonin sojin Amurka da ke yankin Gabas ta Tsakiya, tare da kai farmaki kan Isra’ila, babbar ƙawarta, idan Amurka ta kai wa Iran hari. Ya ce ƙasar ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen kare kanta daga duk wani tsoma baki na waje.

Wannan gargadi ya biyo bayan wata sanarwa da Trump ya wallafa a ranar Asabar, inda ya ce Iraniyawa na neman ’yanci kuma Amurka a shirye take ta taimaka musu. A halin da ake ciki, rahotanni daga Iran na nuna cewa jami’an tsaro sun raunata ɗaruruwan masu zanga-zanga yayin ƙoƙarin da suke yi na daƙile tarzoma da ta barke cikin dare.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet