Connect with us

Featured

An Kama Jami’in FRSC Na Bogi da Ya Daɗe Yana Kama Baburan Mutane a Kano

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa FRSC reshen Jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da riƙa ƙwace babura yana karyar cewa jami’in hukumar ne. An kama shi ne bayan korafe-korafe da dama daga al’umma a sassa daban-daban na jihar.

A cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Abdullahi Labaran, ya fitar a ranar Laraba, ya ce an kama wanda ake zargin mai suna Abdullahi Ali daga ƙauyen Bela da ke Ƙaramar Hukumar Ungoggo. Rahoton ya ce jami’an leƙen asiri sun cafke shi a ranar 19 ga Janairu, 2026.

Binciken farko ya nuna cewa yana riƙa kwaikwayon jami’an FRSC wajen kama babura ba bisa ka’ida ba, inda aka kuma samu lasisin tuƙi na bogi a hannunsa. Daga bisani an miƙa shi ga ofishin ‘yan sanda na Gwale domin ci gaba da bincike da yiwuwar gurfanarwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet