Connect with us

Featured

ADC : Atiku Ya Lashe Zaɓen Fidda-gwani Na Takarar Shugaban Ƙasa

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce nasarar sa ta zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC ya nuna cewa dimokuraɗiyya na nan da ƙarfi a cikin jam’iyyar. Atiku ya bayyana hakan ne bayan lashe tikitin takarar jam’iyyar a Abuja ranar Laraba.

Ya ce yayin da yake zargin jam’iyyar APC mai mulki da murƙushe dimokuraɗiyya, a ADC ana bai wa mambobi damar bayyana ra’ayoyinsu tare da yin takara cikin gaskiya da adalci. Haka kuma ya ce jam’iyyar na ƙoƙarin ceto dimokuraɗiyyar Najeriya daga barazanar da take fuskanta tun bayan dawowar mulkin farar hula a shekarar 1999.

Atiku ya kuma zargi gwamnatin APC da amfani da hukumomin tsaro da na yaƙi da cin hanci wajen tsoratar da ‘yan adawa domin tilasta musu komawa APC. Ya ce duk wanda ya shiga APC ana dakatar da tuhumar da ake yi masa, yayin da ya buƙaci haɗin kan mambobin ADC domin tunkarar zaɓe mai zuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet