Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya zargi hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC da shirin kama shi kafin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce za ta duba rikicin shugabancin jam’iyyar ADC a wani taronta da ake sa ran gudanarwa a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige shugabancin jam’iyyar ADC ƙarƙashin jagorancin Sanata David Mark, tare da soke dukkan matakan da shugabancin ya ɗauka a...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin kawo ƙarshen matsalar tsaro, dawo da fata a zukatan ’yan Najeriya tare da sauƙaƙa tsadar rayuwa...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, zai jagoranci ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a jihar Sakkwato, yayin da jam’iyyar ke...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya umarci magoya bayansa da su zaɓi ’yan takarar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a dukkan matakan zaɓen shekarar 2027.Mataimakiyar...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta rufe ɗaya daga cikin ofisoshin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) da ke jihar, bisa hujjar kare rayuka da dukiyoyin al’umma.Gwamnatin ta ce...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin komawa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya.A cikin wata sanarwa...
Shugaban Jam’iyyar ADC na ƙasa, Sanata David Mark, ya ce jam’iyyar ba za ta amince a yi mata maguɗi a zaɓukan 2027 ba. Mark ya bayyana...
Shugabannin wasu jam’iyyun adawa sun ƙara kaimi wajen ƙoƙarin ganin sun samar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya, domin fuskantar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a...