Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da halaccin shugabancin Sanata David Mark a jam’iyyar ADC, bayan ta yi watsi da ƙarar ɗan Majalisar Wakilai,...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da aiwatar da hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umarci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC)...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta soke rajistar jam’iyyun siyasa guda biyar, waɗanda suka...
Jam’iyyar ADC ta sanar da zaɓar tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin abokin takarar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar,...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce nasarar sa ta zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC ya nuna cewa dimokuraɗiyya na nan da...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma sanatan Sokoto ta Kudu, Aminu Waziri Tambuwal ya janye daga takarar komawa majalisar dattawa ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress. Haka kuma...
Shugaban jam’iyyar ADC na kasa, Sanata David Mark, ya ce ficewar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso daga jam’iyyar za ta kara wa jam’iyyar kwarin gwiwar...
Mambobi 17 na majalisar wakilai sun fice daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) zuwa Nigeria Democratic Congress (NDC). An sanar da sauyin nasu ne a zaman...
Shugabannin manyan jam’iyyun adawa a Najeriya sun sanar da shirin tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya a zaɓen 2027. An cimma wannan matsaya ne...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci shugaban Independent National Electoral Commission (INEC), Farfesa Joash Amupitan, da ya yi murabus daga mukaminsa.A wata ganawa da manema...