Connect with us

Featured

 Yaƙi da Ta’addanci Aikin Kowa Ne Ba Jami’an Tsaro Kaɗai Ba – Tinubu

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaba wa jami’an tsaro bisa jajircewa da sadaukarwar da suke yi wajen yaƙi da ta’addanci, fashi da makami, garkuwa da mutane da sauran barazanar tsaro a faɗin ƙasar nan. A cikin saƙon da ya wallafa ranar Litinin, ya ce jami’an tsaro na taka muhimmiyar rawa wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

Tinubu ya ce duk da ƙalubale da wahalhalun da jami’an tsaro ke fuskanta a dazuzzuka, kan hanyoyi da sauran wuraren aiki, sun ci gaba da nuna ƙwazo da jajircewa. Ya kuma yaba wa iyalansu bisa haƙurin da suke yi yayin da ‘yan uwansu ke gudanar da ayyukan tsaro domin kare ƙasa.

Shugaban ya jaddada cewa yaƙi da ta’addanci ba aikin jami’an tsaro kaɗai ba ne, yana buƙatar haɗin kan ‘yan ƙasa ta hanyar bayar da sahihan bayanai kan lokaci. Ya ce Najeriya ba za ta miƙa wuya ga ‘yan ta’adda, ‘yan bindiga ko masu aikata laifukan tashin hankali ba, tare da tabbatar da cewa gwamnati za ta ci gaba da mara wa jami’an tsaro baya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet