Connect with us

Featured

Hukumar Kashe Gobara Ta Kano Ta Ceto Rayuka 34 a Watan Mayu

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta ceto rayuka 34 tare da kare dukiyoyin da darajarsu ta haura Naira miliyan 437 a yayin ayyukan agajin gaggawa da ta gudanar tsakanin 1 zuwa 31 ga Mayu, 2026. Sai dai mutane 13 sun rasa rayukansu sakamakon gobara, haɗurran mota da wasu hatsarori.

A cewar kakakin hukumar, ACFO Saminu Abdullahi, jami’an kashe gobara sun amsa kiran gobara 58, ayyukan ceto 15 da kuma kiran ƙarya guda bakwai a faɗin jihar. Ya ce an gudanar da ayyukan ne ta tashoshin kashe gobara 30 da ke kananan hukumomi 44 na Kano.

Daraktan hukumar, Alhaji Sani Anas, ya ce nasarorin da aka samu sun nuna jajircewar jami’an kashe gobara wajen kare rayuka da dukiyoyi. Kakaki24 ta ruwaito cewa ya kuma yi kira ga al’umma su rungumi matakan kariya daga gobara tare da tabbatar da an rufe rijiyoyi da wuraren ruwa masu haɗari domin kauce wa asarar rayuka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet