Connect with us

Featured

Zazzaɓin Lassa Ya Kashe Mutane 214 a Najeriya – NCDC

Hukumar Yaki da Cututtuka da Kariya ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa zazzabin Lassa ya yi sanadin mutuwar mutane 214 a Najeriya, yayin da adadin mace-macen wadanda suka kamu da cutar ya kai kashi 25 cikin 100. Hakan na kunshe ne cikin rahoton mako na 23 da hukumar ta fitar, wanda ya shafi ranar 1 zuwa 7 ga watan Yuni, 2026.

Rahoton ya nuna cewa adadin wadanda ake zargi da kamuwa da cutar da kuma wadanda aka tabbatar sun kamu ya karu idan aka kwatanta da shekarar 2025. Haka kuma an samu sabbin wadanda suka kamu a jihohin Edo, Ondo, Bauchi da Ebonyi, yayin da babu wani ma’aikacin lafiya da ya kamu a wannan makon.

NCDC ta ce cutar ta bazu zuwa jihohi 23 da kananan hukumomi 109 tun farkon shekarar 2026. Jihohin Ondo, Bauchi, Taraba, Edo da Benue ne suka fi yawan masu dauke da cutar, yayin da matasa masu shekaru tsakanin 21 zuwa 30 suka fi kamuwa da ita. Hukumar ta ce tana ci gaba da hada kai da hukumomi daban-daban domin dakile yaduwar cutar a fadin Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet