Connect with us

Featured

NDC Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin Soke Rajistar Jam’iyyar 

Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja, wadda ta soke umarnin da ya tilasta wa INEC yi mata rajista a matsayin jam’iyyar siyasa. Jam’iyyar ta ce ba a soke rajistarta ba, kuma dukkan harkokinta za su ci gaba kamar yadda aka tsara.

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Peter Obi, tare da ɓangaren PDP na Tanimu Turaki, mambobin NDC a Majalisar Wakilai da ƙungiyoyin Obidient da Kwankwasiyya, sun soki hukuncin kotun. Sun ce matakin na iya tauye dimokuraɗiyya tare da raunana jam’iyyun adawa gabanin zaɓen shekarar 2027.

Read Also : An Kama Manyan Kwamandojin Boko Haram Da ISWAP a Filin Jirgin Saman Katsina Bayan Dawowarsu Daga Aikin Hajji

Shugaban NDC na ƙasa, Moses Cleopas, ya ce lauyoyin jam’iyyar sun fara shirye-shiryen ɗaukaka ƙara zuwa Kotun Ɗaukaka Ƙara, yana mai jaddada cewa babu wani umarni da ya soke rajistar jam’iyyar. Kakaki24 ta ruwaito cewa jam’iyyar ta zargi wasu da ƙoƙarin takaita ikon dimokuraɗiyya ta hanyar amfani da kotuna domin dakile jam’iyyun adawa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet