Connect with us

Featured

Zaɓen Osun: Kwamishinonin ƴansanda 30 ne za su sanya ido kan zaɓen osun

Rundunar ’yan sandan Najeriya ta ce jami’ai sama da 15,000 ne za su tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar Osun da za a gudanar ranar Asabar. Haka kuma, mataimakin Sufeto-Janar na ’yan sanda zai jagoranci ayyukan tsaro a lokacin zaben.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar, CSP Anietie Iniedu, ya ce an tura kwamishinonin ’yan sanda 30, kowanne zai kula da karamar hukumar da aka ba shi. An kuma tura jirgin sama mai saukar ungulu da jirage marasa matuka domin gudanar da sa ido.

Read Also : Waiya wins national award for crisis

Rundunar ta ce za a kulle hanyoyin shiga jihar daga karfe 12 na daren Asabar, inda zirga-zirgar ababen hawa za ta tsaya sai ga masu ayyukan gaggawa, jami’an tsaro da masu zuwa kada kuri’a. An kuma ce kotun tafi-da-gidanka za ta gurfanar da wadanda aka kama da laifukan zabe.

A nata bangaren, INEC ta bukaci jam’iyyu da ’yan takararsu su mutunta yarjejeniyar zaman lafiya da suka rattaba hannu a kai. Hukumar ta ce mutane 1,906,390 daga cikin masu kada kuri’a 2,339,233 ne suka karbi PVC dinsu, yayin da sama da 2.3 miliyan suka cancanci kada kuri’a a zaben.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetjojobetcasibomcasibommatbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantgrandpashabetcasibomnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet