Connect with us

Featured

2027: INEC Za Ta Fitar Da Sunayen ‘Yan Takarar Gwamna Da Ƴan Majalisun Jihohi

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce a ranar Asabar, 29 ga Agusta, 2026, za ta wallafa jerin sunayen ‘yan takarar da jam’iyyun siyasa suka tsayar domin zaɓen gwamna da Majalisar Dokokin Jihohi da za a gudanar a ranar 6 ga Fabrairu, 2027.

Za a gudanar da zaɓen gwamna a jihohi 28, yayin da zaɓen ‘yan Majalisar Dokokin Jihohi zai gudana a dukkan jihohin Najeriya 36. Jihohin da za a yi zaɓen gwamna sun haɗa da Kano, Jigawa, Kaduna, Katsina, Zamfara, Sokoto, Kebbi da sauran jihohi.

Read Also : EFCC za ta bayar da ladan kashi 5% ga duk wanda ya fallasa dukiyar da aka boye a ƙasar waje

INEC ta ce wallafa sunayen na daga cikin shirye-shiryenta na babban zaɓen 2027, domin bai wa jam’iyyu, ‘yan takara da jama’a damar tantance bayanan da aka gabatar wa hukumar. Jam’iyyu 22 masu rijista ne ake sa ran za su gabatar da sababbin ‘yan takara a wasu jihohin da wa’adin gwamnoninsu zai ƙare a 2027.

Hukumar ta kuma ce jam’iyyun da za su fafata a zaɓen shugaban ƙasa da na Majalisar Tarayya za su gabatar da jerin sunayen ‘yan takararsu na ƙarshe zuwa Asabar, 29 ga Agusta. Sai dai INEC ta ce za ta wallafa cikakken jerin ‘yan takarar shugaban ƙasa da na Majalisar Tarayya a ranar 12 ga Satumba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet