Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin hukunta duk wanda aka samu da hannu a mutuwar matasa 37 a Neja

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa duk wanda aka samu da hannu wajen mutuwar mutane 37 da ake zargi masu haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba ne, waɗanda suka mutu a hannun NSCDC a jihar Neja, zai fuskanci hukunci.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a, yayin da yake mika ta’aziyya ga gwamnatin Neja, al’ummar Wushishi da iyalan mamatan. Ya ce akwai buķatar gudanar da cikakken bincike na gaskiya domin gano abin da ya faru.

Read Also : Gwamnatin Neja ta sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a Minna

An kama mutanen ne a yayin samamen da jami’ai suka gudanar kan haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba a yankin Wushishi/Lukoto, a ranakun 15 da 16 ga Satumba. Idris ya ce an dakatar da Kwamandan NSCDC na jihar Neja, Suberu Aniviye, sannan aka ba da umarnin gudanar da cikakken bincike.

Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya tabbatar da mutuwar mutane 37, inda ya ce ana gudanar da gwaje-gwajen likitanci da binciken gawarwaki domin gano musabbabin mutuwar. Haka kuma, NSCDC ta kafa kwamitin bincike, yayin da Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci jama’ar Wushishi su kwantar da hankalinsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet