Kwamitin binciken da aka kafa domin gano musabbabin mutuwar wasu masu haƙar ma’adinai da suka mutu a hannun jami’an Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Nijeriya (NSCDC)...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa duk wanda aka samu da hannu wajen mutuwar mutane 37 da ake zargi masu haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba...
Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin dakatar da Shugaban Hukumar Tsaron Fararen Hula da Kare Haƙƙin Jama’a ta Najeriya (NSCDC) a jihar Neja, Suberu Aniviye, sakamakon...
Jami’an Hukumar Tsaro ta NSCDC a Jihar Kano sun yi nasarar dakile wani yunkurin sace mutane da kuma satar shanu a yankin Bakin Komau da ke...
Rundunar NSCDC ta jihar Kano ta kori shugabar ofishin Fagge, SC Amina Musa Kolawale, bayan mutuwar wani wanda ake tsare da shi a hannun jami’anta. Haka...
Rundunar Tsaro ta NSCDC a Jihar Katsina ta bayyana cewa ta kama mutane takwas da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa wani...
Hedikwatar Hukumar Tsaro ta NSCDC a Jihar Kano ta tabbatar da kama wasu barayi huɗu da ake zargi da fasa gidaje da satar kayayyaki a sassa...
Jami’an Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) reshen Jihar Kano sun kama wasu da ake zargi da aikata laifuka biyu daban-daban — safarar miyagun kwayoyi da...
Biyo bayan harin da aka kai ofishinta na Semegu a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, rundunar NSCDC ta jihar Kano ta yi karin haske kan...
Gwamnatin jihar Borno, ta ɗauki matakin hukunta wasu ma’aurata, Mamman Sheriff da matarsa, da aka kama suna cin zarafin wata yarinya a unguwar Pompomari Bypass da...