Featured
Tinubu zai gabatar da kasafin 2027 kafin ƙarshen shekara

Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da ƙudirin kasafin kuɗin shekarar 2027 ga Majalisar Ƙasa kafin ƙarshen shekarar 2026.
Ministar Ƙasa a Ma’aikatar Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Doris Uzoka-Anite, ce ta bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai bayan taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya.
Read Also : Tinubu zai tafi Umara domin yi wa Najeriya addu’a
Ta ce gwamnati ta fara tattara bayanan da suka shafi kasafin, yayin da Tinubu zai gabatar da shi ga ‘yan majalisa kafin ranar 31 ga Disamba.
Pingback: NCC Ta Ƙaddamar Da Manhajar Tantance Wayoyi a Najeriya - KAKAKI 24