Runduna ta daya ta sojojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 6 da aka yi garkuwa da su tare da kashe wani dan bindiga 1...
Majalisar dattijai ta fara karanta wani kudirin doka da ke ba da shawarar cin tarar N50,000 ga iyayen da suka gaza wajen sanya ‘ya’yansu a makarantun...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci kotun koli da ta yi watsi da karar da dan takarar shugaban Kasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da gyaran wasu hanyoyin cikin gaggawa guda 260 a fadin jihohi 36 na tarayyar Najeriya da kuma babban birnin Abuja.Ministan...
Rundunar sojin kasar nan ta ce a ranar Alhamis ta kubutar da wasu dalibai hudu da suka kammala karatun digiri na biyu a Jami’ar jihar Nasarawa...
Daliban jami’ar jihar Kaduna (KASU) da ke Kafanchan sun gudanar da zanga-zangar lumana don nuna rashin amincewarsu da katsewar wutar lantarki na tsawon watanni biyar a...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da wani Umar Bello Sadiq a gaban mai shari’a Zuwaira...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta ce ta kwato kudaden da suka kai naira biliyan 27,184,357,524.52 da...
Annobar Mashako ta kashe akalla mutane 600 tun farkon barkewar cutar a watan Disamba lr 2022, in ji Babban Daraktan Hukumar Kula da Lafiya matakin farko...