Kwamishinan ‘yan sandan babban birnin tarayya, Haruna Garba, ya umurci sashin binciken manyan laifuka ta jihar da ta gaggauta karbe ragamar binciken da ke ofishin ‘yan...
Manyan jiga-jigan jam’iyyar Labour LP, a jihar Imo, a ranar Juma’ar nan, sun mamaye ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, tare da nuna...
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta biya hadaddiyar kungiyar amintattu ta masu shagunan masallacin Idi, Naira biliyan 30.Wannan...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta fitar da dala miliyan 16 daga asusun ba da agajin gaggawa na WHO don magance cutar kwalara.Babban Daraktan WHO, Dr Tedros...
Jam’iyyar Labour ta bukaci magoya bayanta a duk fadin kasar nan da su cika gidajensu da kayayyakin abinci da suka dace gabanin yajin aikin da kungiyoyin...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Najeriya EFCC, a ranar Alhamis, ta gurfanar da wata ‘yar kasuwa mai...
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Kaduna ta kori Gwamna Uba Sani na jam’iyyar APCDan takarar jam’iyyar PDP, Isah Mohammed Ashiru ne ya shigar...
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna, ya ce gwamnatinsa ba za ta bai wa ’yan tada kayar baya damar gudanar da ayyukansu a jihar ba.Gwamnan yana...
BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAI GIRMA SHUGABAN KASA SANATA BOLA AHMED TINUBU GCFR, DAGA MAJALISAR MATASAN AREWA (MAJALISAR MATASAN AREWA)Yallabai,MUNA KIRA DA KADA KAYI AMFANI DA...
Wata dalibar kwalejin fasaha ta Isa Mustapha Agwai Polytechnic mallakin jihar Nasarawa, Taye Ajoke da aka yi garkuwa da ita a ranar Litinin din da ta...