Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a Kano.Malam Musa wanda ke kan hanyarsa...
Sojojin da ke mulki a ƙasar Burkina Faso, sun sanar cewa an yi yunkurin hambarar da gwamnatisu.A cikin wata sanarwa daga sojojin, ta ce akwai wasu...
Gwamnatin tarayya ta ce rahoton cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai sanar da karin albashin ma’aikata a ranar murnar samun ‘yancin kai ba gaskiya bane.Ministan kwadago...
Wata babbar kotun majistare a jihar Ondo da ke zamanta a garin Odigbo a karamar hukumar Odigbo ta jihar, ta bayar da umarnin tsare wani mutum...
Hukumar gudanarwar jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina, ta sanar da korar wasu malaman jami’ar su biyar bisa samunsu da aikata wasu laifuka da suka...
Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar, Sylvain Itté, ya fice daga birnin Yamai da Asubahin wannan rana zuwa kasar Chadi inda daga nan ya hau jirgi zuwa...
Ministar kula da yawon bude ido, Lola Ade-John ta ce gwamnatin tarayya na shirin kirkirowa tare da inganta kayayyakin yawon bude ido na Najeriya a kasashen...
Yayin da cutar Mashako ta yi barkewa mafi muni a tarihin duniya na baya-bayan nan, Asusun Tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya yana...
Kungiyoyin Kwadago na Kasa NLC da TUC sun kuduri aniyar dakatar ayyuka a fadin kasar daga ranar 3 ga watan Oktoba, 2023, biyo bayan abin da...
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya jajantawa al’ummar garin Suru da ke karamar hukumar Suru bisa hatsarin kwale-kwale da ya yi sanadin mutuwar mutane hudu a...