Rukunin farko na ɗalibai ƴan asalin Najeriya da aka kwashe daga Sudan sun isa kan iyakar Aswan a kasar Masar da yammacin Alhamis ɗin nan.shugabar hukumar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa wajen bikin kaddamar da sabbin launuka na 2023 na sojojin Najeriya.Buhari wanda ya isa dandalin Eagle Square, inda ake gudanar...
Jami’an hukumar Hisbah a jihar Kebbi sun kama wasu kananan yara 11 a wani wurin shakatawa da ke Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi.A cewar Daraktan...
Hukumar kula da kadarorin gwamnati da tsaron al’umma Civil Defence a jihar Kano, sun tura jami’ai 422 zuwa cibiyoyi 37 da aka ware don jarrabawar samun...
A kalla shaguna 150 ne gobara ta kone a kasuwar ‘Yan Katako da ke Sabon Gari, Zariya a Jihar Kaduna,kamar yadda Daily Trust ta rawaito.Gobarar wacce...
Gwamnatin tarayya ta fara aikin kwashe daliban Najeriya da suka makale a kasar Sudan. Kamar yadda Daily Post ta ruwiaito.Akalla mutane 420 ne suka mutu yayin...
Hukumar jin daɗin alhazai ta birnin Tarayyar Abuja, ta bayyana ranakun 5 zuwa 7 ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta fara gudanar da...
A yau Laraba ne ‘yar takarar jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Adamawa, Sanata Aisha Dahiru Ahmed, wadda aka fi sani da Binani, ta janye karar...
Allah ya yi wa guda cikin jiga-jigan dattijan siyasar jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar APC Alhaji Musa Gwadabe Rasuwa.Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa Alhaji Musa...
Kashi 96 cikin 100 na matan da suka tsaya takara a mukamai daban-daban a zaben shekarar 2023 da ya gabata sun sha kashi a hannun takwarorinsu...