Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Daniel Ogoshi, direban mataimakin gwamnan Nasarawa Dr Emmanuel Akabe.Jaridar The Nation ta rawaito cewa an dauke Ogoshi ne daga...
Wani magidanci mai suna Jeremiah Akinsetemi ya zargi jami’an gudanarwa da likitocin asibitin kwararru na Faith-Hills da sakacin da ya yi sanadin mutuwar matarsa Rachael, wacce...
An kama wani mai PoS mai suna Alfa Rafiu a jihar Kwara bisa zarginsa da almubazzarancin kashe Naira miliyan 280 da aka tura a asusun sa...
Hukumar zaɓe INEC, ta sanar da sunan gwamna Ahmadu Umaru Fintiri, a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Adamawa. BBC ta ruwaito cewa, jami’in sanar...
Ƴar takarar gwamnan jihar Adamawa a jam’iyyar APC, Sanata Aisha Binani, ta shigar da ƙara a kotu domin neman a bayyana ta a matsayin wadda ta...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta ce ta cafke wasu kayayyaki da aka shiga da su Najeriya daga waje a filin...
Jama’a suna ta tserewa bayan barkewar musayar tsakanin sojoji da ’yan banga a yankin Ndele da ke Karamar Emuoha ta Jihar Ribas.Rikicin ya barke ne bayan...
Ƙungiyoyin ma’aikatan sufurin jiragen sama a Najeriya, sun tsunduma yajin aikin gargaɗi na tsawon kwanaki biyu.A cewar ma’aikatan sun fara yajin aikin ne a yau Litinin...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC, ta dakatar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Barista Hudu Ari daga aiki.Hukumar ta bayyana hakan ne ta cikin wata...
Wani dattijo mai shekaru 70 a ranar Asabar din da ta gabata ya rasa ransa a wani rikicin kabilanci da ya barke a kauyen Sang da...