Babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Rijiyar Zaki a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Halhalatul Khuza’i Zakariyya , ta yi umarnin...
Mahaifin Lionel Messi kuma wakilinsa Jorge ya gana da shugaban kungiyar Barcelona Joan Laporta a watan da ya gabata, daidai lokacin da ake ta cece-kuce kan...
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi, ta ce, ta cafke wasu mutane su 7 da ta ke zargin suna aikata fashi da makami a wata maɓoyar su...
Hukumar kula da kidayar jama’a ta kasa NPC, za ta horas da ma’aikata 5,000 domin gudanar da kidayar jama’a da gidaje ta shekarar 2023 a jihar...
Shugaban ƙasa Muhamadu Buhari, ya miƙa saƙon ta’aziyya ga iyalan Sheikh Ibrahim Ibn Saleh Al-Hussaini, shugaban kwamitin Fatawa na kwamitin kolin addinin musulunci, da aka fi...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci musuluntar da mutane 138 a gidan gwamnati.Rahotonni sun bayyana cewa, gwamnan ya jagoranci aikin ne a daren...
Babban Alkalin Alkalan Najeriya, Mai Shari’a Olukayode Ariwola, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar yayin da yake taya mabiya addinin Kirista...
An sako Farfesa Onje Gye-Wado, tsohon mataimakin jihar Nasarawa, wanda aka yi garkuwa da shi a daren ranar Alhamis bayan an biya kudin fansa naira miliyan...
Wani matashi ɗan ƙasar Masar Omar Mohammad Hussein, ya lashe gasar musabaƙar karatun Alƙur’ani mai girma ta duniya da aka yi a Tanzania. Rahotonni sun bayyana...
Rahotonni daga jihar Zamfara sun tabbatar da cewa, ƴan bindigar da suka yi garkuwa da tarin mata da ƙananan yara a jihar sun buƙaci da a...