Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta ce kowane maniyyacin aikin hajjin shekarar 2023 zai biya mafi karancin Naira miliyan 2.89.Shugaban Hukumar NAHCON, Zikrullah Hassan ne ya...
Tawagar Najeriya ta fuskanci komawa baya da matsayi biyar a jadawalin FIFA na Maza a watan Fabrairu.Super Eagles, wacce ta kasance ta 35 a duniya a...
Tsohon Shugaban Tarayyar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce dole ne gwamnatin da ke mai jiea gadon mulki ta yi kokari wajen ganin an samu saukin...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta amince da mayar da malaman makarantun firamare fiye da duɓu ɗaya da ta sallama a Yunin 2022 bayan yi musu wata jarrabawar...
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, a ranar Alhamis, ta amince da ranar 7 ga watan Afrilu, 2023, a matsayin ranar da za a fara hutun zango...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce, zai koma mahaifarsa Daura idan ya damƙa mulki ga sabuwar gwamnati a ranar 29 ga watan Mayu.Hakan na ƙunshe ne...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta cafke wasu mutane 352 tare da kama tan 2.1 na haramtattun kwayoyi a jihar...
Wasu mazauna ƙauyen Dallaji da ke yankin ƙaramar hukumar Warji ta jihar Bauchi, sun hallaka wani mutum da ake zargi da satar Kankana ta hanyar yi...
Sabon shugaban ɗaliban jami’ar Yusuf Maimuna Sule da ke birnin Kano Tafida Aliyu, ya buƙaci da a ƙara yawan adadin sababbin ɗaliban jami’ar waɗanda ake duba...
Kotun Majistire da ke zamanta a gidan Murtala a jihar Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en umarnin yanka Zakaransa.Freedom Radio...