Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kori wasu manyan jami’an ‘yan sanda uku bisa laifin amfani da makami, cin zarafi, rashin da’a, da almubazzaranci da harsasai.Jami’an da...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta kama wasu mutane 11 da ake zargi da damfara ta yanar gizo a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta baiwa mazauna jihar tabbacin samun isasshen tsaro a yayin zaben da za a gudanar a jihar a ranar 15 ga...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce, wasu hare-hare ta sama da jami’an tsaro suka kai, sun yi nasarar hallaka ƴan fashin daji waɗanda ke tserewa yankin Birnin...
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta soke tare da jingine zaɓukan fitar da gwani na mazaɓu da na kananan hukumomi da...
Wani bene mai hawa 7 da ake tsaka da ginawa a yankin Banana Island da ke Ikoyi a jihar Legas ya rufto.BBC ta ruwaito cewa, ginin...
Jam’iyyar APC, ta buƙaci hukumar zaɓe INEC, da ta bayyana ɗan takararta na gwamna Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin halastaccen gwamnan Kano. Jam’iyyar ta buƙaci...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta jihar Kaduna ta baiwa maniyyata fiye da 2,000 a jihar wa’adin kwanaki 10 da su kammala biyan Naira miliyan 2.919 na...
Babban mashawarci ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bangaren yada labarai Femi Adesina ya ce rashin lafiyar shugaban kasan a shekarar 2017, wadda ta dauki tsawon watanni...
A safiyar Talatar nan wata tirela da ke makare da kayan madare ta auka kan wani masallaci a yankin Suleja da ke Jihar Neja.Tirelar ta auka...