Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi Alla-wadai bisa kashe-kashen a aka yi a baya-bayan nan a jihar Benue.Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarawa da...
Allah ya yiwa Hajiya Rabi matar hamshaƙin ɗan rasuwa Alhaji Aminu Dantata rasuwa.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, marigayiyar ta rasu ne a daren Asabar ɗin nan...
Wata kotu mai daraja ta daya da ke Lugbe, a Abuja, babban birnin tarayya, ta raba auren shekaru 13 na wata mata mai suna Fausiya Abdul-Hameed...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi watsi da sanarwar daukar ma’aikata da ke yawo a yanar gizo.Jami’in hulda...
Rahotanni sun ce ‘yan ta’adda sun yi garkuwa da mutane 60 a jihohin Zamfara da Katsina.Wadanda aka sacen wadanda aka ce yawancinsu yara ne ‘yan kabilar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta rahotannin yin garkuwa da mutane da dama a garin Kagarko dake kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.Da yake karyata rahotannin sace-sacen da...
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa, ta tabbatar da rahoton sace Tsohon matainmakin Gwamnan jihar farfesa Onje Gye-Wado.Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar DSP Ramhan Nansel, ne...
Rahotonni daga jihar Taraba na nuni da cewa wani rikicin ƙabilanci tsakanin Kuteb da Fulani makiyaya a cikin ƙaaramar hukumar Ussa ta jihar Taraba.BBC ta ruwaito...
Hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON, ta ce, a bana maniyyata aikin hajjin za su biya Naira miliyan biyu da dubu ɗari takwas da...