Wata babbar kotu da ke zamanta a Kaugama a jihar Jigawa ta yanke wa Suleiman Bello, Auwalu Muhammed da Yakubu Muhammed hukuncin kisa ta hanyar rataya...
Dakarun sojin Najeriya da suke yin aiki a runduna ta daya da ke aiki a yankin karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna, sun kashe wasu yan...
Gwamnan jihar Kano jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa nasarar da sabon zababben gwamna Engr Abba Kabir Yusif, ya samu ta wucin gadi...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce jami’anta na da hakkin kamawa ba tare da neman umarnin kama masu laifi ba, sai dai a wasu lokuta na...
Barcelona ta tuntubi Lionel Messi game da yi wa kungiyar kome kamar yadda mataimakin shugaban kungiyar Rafeal Yuste ya bayyana.Messi mai shekaru 35, shi ne dan...
Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da na ƙasashen ƙetare da su kauce...
Kafar yaɗa labarai ta ƙasar Turkiyya wato TRT ta ƙaddamar da ƙarin bangarori guda uku da za su dinga yaɗa labarai cikin harshen Hausa da Swahili...
Kotun daukaka kara, reshen jihar Sokoto, ta yanke wa wasu ‘yan China biyu Mista Meng Wei Kun da Mista Xu Kuai hukuncin daurin shekaru uku a...
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta ce ta cafke wasu matasa su goma sha huɗu bisa zarginsu da aikata fashi da makami da tu’ammali da...
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya shaidawa zababben gwamnan, Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Gida Gida, cewa shi ne ke kan...