Ɗan takarar gwamnan Kano a zaɓen bana na jamiyyar APC kuma mataimakin gwamna Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, ya taya sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar, Engr. Abba Kabir...
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Kwana huɗu a jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wani matashi bisa zargin yin amfani da...
Ranar 28 ga watan Maris 2023 shekara guda kenan da wasu ‘yan bindiga suka kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna hari. A yayin harin, akalla...
Sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida gida ya karbi shaidar lashe zaben Gwamnan Kano.Ya karbi wannan shaida...
Ƙungiyoyi ƙwadago na NLC da TUC, sun dakatar da aniyarsu ta tsunduma yajin aiki daga gobe Laraba bisa matsalar ƙarancin tsabar kuɗi da al’ummar Najeriya ke...
Hukumar tsaro ta DSS ta ce, jami’anta sun cafke wasu ƙasurguman ƴan fashi da makami su 6 a garin Gegu Beki da ke kan hanyar Lokoja...
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mista Godwin Emefiele ya roƙi Ministan ƙwadugo da samar da ayyukan yi, Mista Chris Ngige, kan ya rarrashi ƙungiyar kwadago NLC...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddada goyon bayansa ga tsarin e-naira da babban bakin Najeriya CBN ya bujiro da shi,inda yace zai...
Babban Sufeton ƴan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya ec, Rundunar ta samu nasarar cafke mutane 781, bisa aikata laifukan da suka shafi harkokin zaɓe yayin...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun hallaka jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence guda uku a jihar Imo.Rahotonni sun bayyana cewa, lamarin, wanda...