Ƙasar Saudi Arebia, ta bayyana gobe Alhamis 23 ga watan Maris a matsayin ranar 1 ga watan Ramadan.Hakan ne ƙunshe ne ta cikin sanarwar da fadar...
Rundundar ƴan sandan jihar Kano ta baza jami’ai da dama a sassa daban daban Yan sanda a wurare dabam-daban a ƙwarya birnin jihar da safiyar yau...
Gwamnatin jihar Zamfara, ta sanya dokar hana zirga-zirgar mutane daga ƙarfe 8 na dare zuwa 6 na safe, biyo bayan karya doka da oda bayan bayyana...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, kuma shugaban majalisar kolin harkokin addinin musulunci ta Najeriya, ya umarci al’ummar musulmi da su fara duban jinjirin...
Jama’iyar APC mai mulki a jihar Kano, ta ja hankalin hukumar INEC kan ta ayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar a matsayin wanda da bai kammala ba...
Mista Tukur Mamu, tsohon mai sasantawa tsakanin gwamnati da ‘yan ta’adda, a ranar Talata, ya ki amsa laifuffukan tuhume-tuhume guda 10 da suka shafi bayar da...
Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da Mista Tukur Mamu, tsohon mai sasanta rikicin ta’addanci a gaban kuliya, a kan tuhume-tuhume 10 da suka shafi bayar da...
Wata kotu mai daraja ta daya dake yankin Dei-Dei a Abuja ta yankewa wani dan kasuwa mai suna Kingsley Isaac dan shekara 22 hukuncin daurin watanni...
Gwamnatin jihar Kano ta dage dokar hana fita da ta sanya a jihar har zuwa faduwar rana da nufin kaucewa tabarbarewar doka da oda.Wannan ya biyo...
A karo na biyu, Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya sake samun nasarar lashe zaɓe zuwa wa’adi na biyu na mulkin jihar. Hakan dai ya...