Dan wasan Everton da Najeriya, Alex Iwobi ya sha alwashin cewa Najeriya za ta rama rashin nasarar da ta yi 1-0 a gida a hannun Guinea...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi watsi da rahotannin da ke cewa ba zai mika wa zababben shugaban kasa, Bola Tinubu mulki ba.Buhari ya ce rahoton...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta kammala dora sakamakon zaben gwamnan jihar Borno da na ‘yan majalisar dokokin jihar da aka gudanar a ranar...
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatarwa da al’ummar jihar Gobe akwai tsaftar muhalli ta karshen wata da aka saba gudanarwa.Haka Kuma Gwamnatin jihar ta Kano ta buƙaci...
Babban bankin Kasa (CBN) ya tabbatar da kwashe takardun tsofaffin kudi daga rumbun ajiyarsa zuwa bankunan kasuwanci a fadin kasar, a wani mataki na hadin gwiwa...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS), ta bayyana cewa farashin kayan abinci kamar su doya, shinkafa da naman sanya an samu karuwar farashin a cikin watan Fabrairu.Wannan...
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya samu nasara a zaɓen gwamnan jihar Osun da aka gudanar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da yin raging lokacin aiki ga ma’aikatan jihar domin sauƙaƙa musu aiki albarkacin Azumin watan Ramadan.Gwamnatin ta bayyana hakan ne ta...
Duk da shari’ar da ake fafatawa a kotu, gwamnatin tarayya ta dage cewa jirgin saman Najeriya Air zai tashi sama kafin ranar 29 ga watan Mayun...
Jami’an hukumar tsaron DSS sun kama wani zababben dan majalisar dokokin jihar Ogun, Damilare Bello.Bello, wanda ya kasance dan jam’iyyar PDP ne, ana zargin shi ne...