Gwamnatin jihar Kano ta yi wa sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Engr Abba Kabir Yusuf martani bisa shawarar dakatar da gine-gine a filayen gwamnatin da hanyoyin ruwa....
Zababben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargadi daidaikun mutane, daidaku da kungiyoyi da suke gudanar da gine-gine a wuraren taruwar jama’a da su kiyaye.A...
Wani Malamin addinin Islama da ke Abuja, Sheikh Yahya Al-Yolawi ya bukaci daukacin al’ummar Musulmi musamman masu hannu da shuni da su kara zage damtse wajen...
Madugun Jam’iyar NNPP kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023 a Najeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai yi wa gwamnan...
Manchester United na shirin fara tattauna batun sabon kwantiragi da dan wasan gabanta Marcus Rashford gabanin karshen wannan kaka.United ta biijiro da zabin Karin shekara guda...
Zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya shawarci duk wasu masu gine-gine a filayen gwamnatin jihar da su dakata...
Shugaban hukumar kwallon kafar duniya FIFA, Giaanni Infantino ya ce Argentina ta gabatar da takardar neman daukar naauyin gasar kofin duniya ta matasa ‘yan kasa da...
Tsohon Mataimakin Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello, ABU, Farfesa Ibrahim Garba da Ibrahim Usman, an gurfanar da su a gaban kotu bisa zargin zamba.A ranar Laraba ne...
Hukumar tsaro ta DSS ta ce akwai wasu ’yan siyasa da ke kokarin hana rantsar da zababben Shugaban Kasa, Bola Tinubu, ta hanyar yunkurin kafa gwamnatin...
Hukumar kwallon kafar duniya ta karbe damar daukar nauyin gasar cin kofin kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20 daga hannun Indonesia.Matakin ya biyo...