Wasu mutane biyu da ake zargin sun hallaka wani jami’in dan sanda mai suna Nasiru Yusuf, yanzu haka sun fada komar ‘yan sanda a jihar Neja.Wadanda...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta sanar da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 nan take a yankin Sabon Garin Nassarawa da Tirkaniya a ƙaramar hukumar Chikun.Hakan...
Hukumar babban birnin tarayya Abuja FCTA a ranar Lahadi ta kwaso wasu mabukata, masu yawo a tituna da ’yan maroka 217 da aka kwashe daga titin...
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta sake shan kaye karo na 2 a gidanta hannun Lyon da kwallo 1 mai ban haushi, rashin nasarar da ya...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce dakarun sojin Najeriya na musamman sun samu nasarar kashe wasu ƴan bindiga su 11 a wata musayar wuta da suka yi...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara, ta tabbatar da rahoton sace wasu mata biyu ɗaliban jami’ar tarayya ta Gusau da ƴan bindiga suka sace su a daren...
Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa Farfesa Rufa’i Alkali ya mika takardar murabus din sa daga shugabancin jam’iyyar.Alkali, wanda ya bayyana hakan a wata wasika da ya...
Hukumar sadarwa ta kasa NCC na shirin samar da cibiyoyin sadarwa domin bayar da taimakon gaggawa a jihohi 36 na kasar nan, da kuma birnin tarayya...
Watanni 8 bayan kai hari ga gidan yarin kuje dake Abuja, rahotanni na cewa har kawo yanzu akwai fursunoni 460 da suka tsere ba tare da...
Dan wasan Napoli Victor Osimhen ba zai buga karawar da kungiyarsa za ta yi da AC Milan a yau Lahadi ba.Kungiyar ta Napoli ta sanar a...