Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar karasa zabukan da ba a kammala ba na Yan Majalissun tarayya, Gwamnoni da na yan...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar a fuskanci tsananin ƙwallewar rana a wasu daga jihohi.Hukumar ta bayyana hakan ne...
Jam’iyyar APC reshen Jihar Kebbi ta roki Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ta tsige Jami’in tattara sakamakon zaben Gwamnan Jihar, Farfesa Yusuf...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto a ranar Lahadin ta ce jami’an tsaro sun kama mutane 79 da ake zargi da hannu a wasu laifuka a zaben...
Babban bankin Najeriya CBN ya ce kawo yanzu ya saki kudi masu yawan gaske ga Bankunan kasuwanci a kasarA cewar bankin ya saki kudin ne ga...
Gwamnatin tarayya ta kammala ayyukan samar da wutar lantarki a yankunan karkara guda 1,375 a fadin kasar nan wadanda suka lashe kudi naira biliyan 45.89 cikin...
Wata babbar kotun shari’ar musulunchi dake gusau a jihar Zamfara ta yanke hukuncin yin bulala 40 ga Murtala Yahya Gusau da Sa’adatu Abubakar Bungudu wadanda akayi...
Hukumar kidayar jama’a ta Kasa ta sanar da ranar 3 ga watan mayu a matsayin ranar fara kidayar jama’a da gidaje ta 2023, kamar yadda gwamnatin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NDLEA, ta cafke wani babban ɗan kasuwa da tarin hodar Ibilis da kuma Tabar Wiwi a kan...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta saka ranakun bayar da takardar shaidar cin zaɓe ga sababbin zaɓaɓɓun gwamnoni da ƴan majalisun jihohi.Hukumar ta...