Gwamnatin jihar Kano ta bayyana aniyar ta na hada gwiwa da kamfanin PRNigeria Center Kano, reshen kamfanin IMPR, domin horar da jami’an yada labaransu a ma’aikatu...
Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr Babangida Aliyu, ya ce jam’iyyar PDP ta amince ta mayar da shugabancin kasar zuwa yankin arewa duk da yarjejeniyar da ta...
Gwamna Yahaya Bello na Kogi a ranar Alhamis a Lokoja ya karbi bakuncin Mai Martaba Sheikh Ibrahim Niasse, babban Khalifan darikar Ansarideen (Attijaniya) na duk duniya,...
Shahararren malamin addinin musulunci Sheikh Dr. Ahmad Ibrahim Bamba ya rasuKakakiHausa ta ruwaito cewa Dr. Ahmad Ibrahim Bamba wanda aka fi sani da Dr Ahmad BUK...
Duk da an tashi da muku-mukun sanyi da iska a ranar Litinin 3 ga watan Janairu 2022 da ta gabata, karfe tara na safe na isa...
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari ya ce shi dama ba ya sa ran ƴan Najeriya za su yaba masa bayan ya bar mulki.Buhari ya baiyana hakan ne...
Haɗarin mota ya yi sanadiyar rasuwar mutum 19, inda 26 kuma su ka ji raunuka a wani haɗarin mota a Bagauda, kusa da Makarantar Horas da...
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, SAN, ya yi Allah wadai da kakkausar murya kan janye sojojin Najeriya daga cibiyoyin da suka yi na gyaran hali a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta ce an kubutar da wasu ‘yan kasashen waje hudu da ke aiki a madatsar ruwa ta Sino-Hydro da ake zargin...
Kwamitin kula da harkokin al’umma na Majalisar Dattawa (SPAC) ya gano cewa Hukumar Kula da Kamfanonin Jama’a (BPE) ta kasa fitar da dala miliyan 679.4 da...