A ranar Litinin ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da tawaga zuwa Kano tare da wasikar ta’aziyya ga Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, bisa...
Wasu ‘Yan Kasuwa a cikin kasuwar Rimi sun Koka kan yanda suka wayi gari da safiyar ranar Talata sun zo Kasuwar suka iske an zuba jami’an...
Shugaba Filipe Nyusi da matarsa sun killace kansuImage caption: Shugaba Filipe Nyusi da matarsa sun killace kansuShugaban Mozambique Filipe Nyusi da uwar gidansa Isaura Nyusi gwaji...
Tsohon mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta’aziyyar rasuwar tsohon ɗan takarar shugabancin ƙasar Bashir Tofa ga iyalai da gwamnati da kuma al’ummar Jihar Kano,...
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya rantsar da mai shari’a Joseph Awak a matsayin sabon babban Alkalin riko na jihar.Rantsar da Joseph Awak ya biyo...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai kawo cikas ga aiwatar da kasafin kudin shekarar 2022 ba duk da sauye-sauyen da majalisar dokokin kasar ta yi.Wannan na...
Akalla mutane bakwai ne rahotanni suka ce wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kashe a wasu hare-hare daban-daban a wasu kananan hukumomi uku na jihar...
Ku mu taro mu zabi NRC don kadda mu kai ga tabewa…. Na fara gamuwa da Alhaji Bashir Usman Tofa, tun zamanin NRC da SDP. Amma...
Shugaba Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Muggan Kwayoyi ta Kasa, NDLEA, Burgediya Janar Mohamed Buba Marwa (Mai Ritaya) ya bukaci duk wadanda har yanzu ke...
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewar al’ummar jihar Katsina da ma Najeriya baki daya za su ji daɗi a shekarar 2022.Gwamnan ya bayyana...